Difference between revisions 35418 and 38986 on hawiki{| border=1 align=right cellpadding=4 cellspacing=0 width=300 style="margin: 0.5em 0 1em 1em; background: #ffffff; border: 1px #aaaaaa solid; border-collapse: collapse; font-size: 95%;" |+<big><big>Royaume du Cambodge</big></big><br /><big><big>'''* <small>''Preăh Réachéanachâk Kâmpŭchéa''</small>'''</big></big> |- | style="background:#ffffff;" align=center colspan=2 | {| border=0 cellpadding=2 cellspacing=0 | align=center width=148 | [[File:Flag of Cambodia.svg|125px]] | align=center width=148 | [[File:Coat ofRoyal arms of Cambodia.svg|125px]] |- | align=center width=148 | | align=center width=148 | |} |- | align=center colspan=2 style="background: #ffffff;" | |- (contracted; show full) Masana'antun ƙasar Kambodiya dai sune na sutura, yawon shaƙatawa da kuma gine-gine. A shekara ta 2007, yawan baƙin da suka ziyarci ƙasar daga ƙasashen waje ya haura miliyan biyu. An gano mai da albarkatun ƙasa a ƙarkashin ruwan dake zagaye da ƙasar a shekara ta 2005, kuma idan aka fara zaƙulo waɗannan albarkatun ƙasa a shekara ta 2011, to ana ganin cewa kuɗin shigan da za a riƙa samu daga Man zai haɓaka arziƙin ƙasar ta Kambodiya {{Asiya}} [[Category:Asiya]] All content in the above text box is licensed under the Creative Commons Attribution-ShareAlike license Version 4 and was originally sourced from https://ha.wikipedia.org/w/index.php?diff=prev&oldid=38986.
![]() ![]() This site is not affiliated with or endorsed in any way by the Wikimedia Foundation or any of its affiliates. In fact, we fucking despise them.
|