Difference between revisions 50478 and 62805 on hawiki

{{databox}}

{| border=1 align=right cellpadding=4 cellspacing=0 width=300 style="margin: 0.5em 0 1em 1em; background: #ffffff; border: 1px #aaaaaa solid; border-collapse: collapse; font-size: 95%;"
|+<big><big>Royaume du Cambodge</big></big><br /><big><big>'''* <small>''Preăh Réachéanachâk Kâmpŭchéa''</small>'''</big></big>
|-
(contracted; show full)| align=center colspan=2 style="background: #ffffff;" | [[File:Location Cambodia ASEAN.svg|200px]] 
|}

== Tarihi ==


Ita dai '''Kambodiya''' wata ƙasa ce da ke kudu maso gabashin [[Asiya]] kuma ta na da jama'a da yawansu ya haura miliyan 13. Sunan babban birnin ƙasar [[Phnom Penh]]. Kambodiya ta samo asali ne daga daular Hindu da Buddha, wadda ta mulki yankunan [[Indonesiya]] da [[Sin|China]] tsakanin ƙarni na 11 zuwa ƙarni na 14.

[[File:Nature of Cambodia. Ream.jpg|thumb|tsaunukan kasar camboniya]]
Yawancin ‘yan ƙasar Kambodiya mabiya addinin Buddha ne, amma kuma akwai musulmi da dama da chinese ‘yan asalin ƙasar, da yan asalin ƙasar [[Vietnam]] da kuma yan tsirarun yarurruka da ke zaune akan tsaunuka.

Ƙasar Kambodiya na maƙwabtaka da ƙasashen [[Thailand]] a yammaci da kuma yamma maso arewa, [[Laos]] a arewa maso gabas da Vietnam a gabas da kudu maso gabas. A kudu tana fuskantar kogin Thailand.

(contracted; show full)

Masana'antun ƙasar Kambodiya dai sune na sutura, yawon shaƙatawa da kuma gine-gine. A shekara ta 2007, yawan baƙin da suka ziyarci ƙasar daga ƙasashen waje ya haura miliyan biyu. An gano mai da albarkatun ƙasa a ƙarkashin ruwan dake zagaye da ƙasar a shekara ta 2005, kuma idan aka fara zaƙulo waɗannan albarkatun ƙasa a shekara ta 2011, to ana ganin cewa kuɗin shigan da za a riƙa samu daga Man zai haɓaka arziƙin ƙasar ta Kambodiya

{{Asiya}}

{{DEFAULTSORT:Kambodiya}}
[[Category:Ƙasashen Asiya]]