Difference between revisions 8779 and 9928 on hawiktionary== Karin magana ==
*A kimsa kayan [[tafiya]] tun tafiya ba ta zo ba.
[[haƙuri|Haƙurin]] kaya sai [[jaki]].
Kayan aras ba shi da [[daɗi]]n [[ɗauka]]. Sannan Kaya na nufin kaya, yadin da ake ɗinka kayan sawa dashi.
This site is not affiliated with or endorsed in any way by the Wikimedia Foundation or any of its affiliates. In fact, we fucking despise them.
|