Difference between revisions 9860 and 9861 on hawiktionary== Karin magana ==
*[[dutse|Dutse]] ba ya zama ruwa.
*[[hadari|Hadari]] ba ruwa ba ne, [[alama]] ce.
*[[kifi|Kifi]] a ruwa [[sarki]] ne.
*Kome yawan ruwan [[kogi]] ba ya [[ƙi]] ƙari ba.
*Kome [[zurfi]]n ruwa, da [[yashi]] a ciki.
*Mai da ruwa [[rijiya]] ba [[ɓarna]] ba ne.
Sai ruwa ya yi [[yawa]] a kan ba [[doki]].
This site is not affiliated with or endorsed in any way by the Wikimedia Foundation or any of its affiliates. In fact, we fucking despise them.
|