Difference between revisions 9917 and 9918 on hawiktionary

== Karin magana ==

*Kifi a [[ruwa]] [[sarki]] ne.

*Kifin fadama, baya gasa da nagulbi.

*Kifi ba shi [[ƙiba]] sai da [[nama]]n [['yanuwa]].

*Kifin [[rijiya]] bai ji [[daɗi]] ba.