Revision 10294 of "Allah" on hawiktionary

== Karin magana ==
*Wanda bai godiyar mutane bai gode Allah>
*In Allah Ya soka kowa ma ya kika>

*''Allah'' [[Magani|magani]]n komai.

*Allah mai mutane, wait jaba ta ga dogon bakin mijinta.

*''Allah'' na taimakon wanda ya [[Taimaki|taimaki]] kansa.

*Babu nesa ga Allah.

*[[baki|Bakin]] da ''Allah'' ya tsaga ba ya hana shi [[Abinci|abinci]].

*In ''Allah'' ya [[taimaka|taimake]] ka, kai kuma ka taimaki na baya gare ka.

*Sai an sha [[Wuya|wuya]] a kan tuna ''Allah''.

*Wanda bai [[Gode|gode]] wa ''Allah'' ba, ya gode wa azabarsa.

*Allah guda gari bamban.

*Allah maisa wa tuwon makaho mai.

*Allah wadaran naka ya lalace, karan dawa da yaga na gida.

*Allah ka fidda A'i ga rogo.misali shafiupac ya je jarabawa (Gwadi|gwadi) sai wani *yace to Allah Ya fidda A'i ga rogo nufin cewa an dai sha wuya to Allah Yasa yau a samu sa'a.

*Allah sarki barawo hannun mata: wato ita wannan magana tana nufin in dai kamu sun kama amma kam zai sha kashi.