Revision 11392 of "raƙumi" on hawiktionary

== Karin magana ==

*In dai raƙumi da [[girma]] [[kaya]]nsa ma da [[yawa]].

*[[magana|Magana]] ba ta kai raƙumi Azbin.

*[[wutsiya|Wutsiyar]] raƙumi ta yi [[nisa]] da [[ƙasa]].

*Ba yabo ko jinjina ga rak'umin da ya kada zakara, don ko zubinsu ma ba daya ba ne.
Ashe shegun gari na nan wai rak'umi ya ji kunama