Revision 5877 of "Allah" on hawiktionary

== Karin magana ==
Wanda bai godiyar mutane bai gode Allah>
In Allah yasoka kowama yakika>

''Allah'' [[magani]]n komai.  

''Allah'' na taimakon wanda ya [[taimaka]] kansa.

Babu nesa ga Allah.

[[baki|Baki]]n da ''Allah'' ya tsaga ba ya hana shi [[abinci]]. 

In ''Allah'' ya [[taimaka|taimake]] ka, kai kuma ka taimaki na baya gare ka.

Sai an sha [[wuya]] a kan tuna ''Allah''.

Wanda bai [[gode]] wa ''Allah'' ba, ya gode wa azabarsa.

Allah guda gari bamban.

Allah maisa wa tuwon makaho mai.

Allah wadaran naka ya lalace,karan dawa da yaga na gida.

Allah kafidda a i ga rogo.misali shafiupac ya je jarabawa (gwadi)sai wani yace to allah yafidda a i ga rogo nufin cewa an dai sha wuya to allah yasa yau a samu sa a.

Allah sarki barawo hannun mata:  wato ita wannan magana tana nufin indai kamu sun kama amma kam zai sha kashi .

[[az:Allah]]
[[cs:Allah]]
[[csb:Allah]]
[[de:Allah]]
[[en:Allah]]
[[es:Allah]]
[[et:Allah]]
[[eu:Allah]]
[[fa:Allah]]
[[fi:Allah]]
[[fr:Allah]]
[[hr:Allah]]
[[hu:Allah]]
[[id:Allah]]
[[io:Allah]]
[[ja:Allah]]
[[ko:Allah]]
[[ku:Allah]]
[[ky:Allah]]
[[lt:Allah]]
[[my:Allah]]
[[nl:Allah]]
[[pl:Allah]]
[[ps:Allah]]
[[pt:Allah]]
[[ru:Allah]]
[[sv:Allah]]
[[th:Allah]]
[[tr:Allah]]
[[zh:Allah]]