Revision 5892 of "kaza" on hawiktionary

== Karin magana ==

A bar kaza cikin [[gashi]]nta.

[[ƙwai|Ƙwai]] a baka ya fi [[kaza]] a cikin akurki.

Kowa ya [[ci]] kaza shi ne da ita.

Sabo da kaza bai hana yankanta ba.
Kaza mai 'ya'ya ba ta maiko.
Kwarototo i (kamar) kazar kwance
Bari dai, gishiri ya sauka daga kan kaza

[[az:kaza]]
[[en:kaza]]
[[es:kaza]]
[[et:kaza]]
[[eu:kaza]]
[[fa:kaza]]
[[fr:kaza]]
[[hu:kaza]]
[[io:kaza]]
[[ky:kaza]]
[[lt:kaza]]
[[lv:kaza]]
[[mg:kaza]]
[[nl:kaza]]
[[pl:kaza]]
[[ro:kaza]]
[[sv:kaza]]
[[th:kaza]]
[[tr:kaza]]