Revision 5926 of "Yaya zan iya ba ku gudummuwar rubace - rubucen Hausa ne?" on hawiktionary

Zan so bayar da tawa gudummuwar rubace - rubucen, sai dai ban san a wane fage ba ne ya kamata in riqa taimaka muku, kuma na ji dadin ganin wannan shafin naku na Jami'ar Boston. Allah ya kara muku taimakonsa. Na gode.