Revision 5938 of "raƙumi" on hawiktionary

== Karin magana ==

In dai raƙumi da [[girma]] [[kaya]]nsa ma da [[yawa]].

[[magana|Magana]] ba ta kai raƙumi Azbin.

[[wutsiya|Wutsiya]]r raƙumi ta yi [[nisa]] da [[ƙasa]].

Ba yabo ko jinjina ga rak'umin da ya kada zakara, don ko zubinsu ma ba daya ba ne.
Ashe shegun gari na nan wai rak'umi ya ji kunama

[[es:raƙumi]]
[[ja:raƙumi]]
[[pl:raƙumi]]
[[tr:raƙumi]]