Revision 5968 of "Allah" on hawiktionary

== Karin magana ==
Wanda bai godiyar mutane bai gode Allah>
In Allah Ya soka kowa ma ya kika>

''Allah'' [[magani]]n komai.  

''Allah'' na taimakon wanda ya [[taimaki]] kansa.

Babu nesa ga Allah.

[[baki|Baki]]n da ''Allah'' ya tsaga ba ya hana shi [[abinci]]. 

In ''Allah'' ya [[taimaka|taimake]] ka, kai kuma ka taimaki na baya gare ka.

Sai an sha [[wuya]] a kan tuna ''Allah''.

Wanda bai [[gode]] wa ''Allah'' ba, ya gode wa azabarsa.

Allah guda gari bamban.

Allah maisa wa tuwon makaho mai.

Allah wadaran naka ya lalace, karan dawa da yaga na gida.

Allah ka fidda A'i ga rogo.misali shafiupac ya je jarabawa (gwadi) sai wani yace to Allah Ya fidda A'i ga rogo nufin cewa an dai sha wuya to Allah Yasa yau a samu sa'a.

Allah sarki barawo hannun mata:  wato ita wannan magana tana nufin in dai kamu sun kama amma kam zai sha kashi.

[[az:Allah]]
[[cs:Allah]]
[[csb:Allah]]
[[de:Allah]]
[[en:Allah]]
[[es:Allah]]
[[et:Allah]]
[[eu:Allah]]
[[fa:Allah]]
[[fi:Allah]]
[[fj:Allah]]
[[fr:Allah]]
[[hr:Allah]]
[[hu:Allah]]
[[id:Allah]]
[[io:Allah]]
[[ja:Allah]]
[[ko:Allah]]
[[ku:Allah]]
[[ky:Allah]]
[[lt:Allah]]
[[my:Allah]]
[[nl:Allah]]
[[pl:Allah]]
[[ps:Allah]]
[[pt:Allah]]
[[ru:Allah]]
[[sv:Allah]]
[[th:Allah]]
[[tr:Allah]]
[[zh:Allah]]