Revision 6616 of "Allah" on hawiktionary== Karin magana == Wanda bai godiyar mutane bai gode Allah> In Allah Ya soka kowa ma ya kika> ''Allah'' [[magani]]n komai. ''Allah'' na taimakon wanda ya [[taimaki]] kansa. Babu nesa ga Allah. [[baki|Baki]]n da ''Allah'' ya tsaga ba ya hana shi [[abinci]]. In ''Allah'' ya [[taimaka|taimake]] ka, kai kuma ka taimaki na baya gare ka. Sai an sha [[wuya]] a kan tuna ''Allah''. Wanda bai [[gode]] wa ''Allah'' ba, ya gode wa azabarsa. Allah guda gari bamban. Allah maisa wa tuwon makaho mai. Allah wadaran naka ya lalace, karan dawa da yaga na gida. Allah ka fidda A'i ga rogo.misali shafiupac ya je jarabawa (gwadi) sai wani yace to Allah Ya fidda A'i ga rogo nufin cewa an dai sha wuya to Allah Yasa yau a samu sa'a. Allah sarki barawo hannun mata: wato ita wannan magana tana nufin in dai kamu sun kama amma kam zai sha kashi. [[az:Allah]] [[cs:Allah]] [[csb:Allah]] [[de:Allah]] [[el:Allah]] [[en:Allah]] [[es:Allah]] [[et:Allah]] [[eu:Allah]] [[fa:Allah]] [[fi:Allah]] [[fj:Allah]] [[fr:Allah]] [[hr:Allah]] [[hu:Allah]] [[id:Allah]] [[io:Allah]] [[it:Allah]] [[ja:Allah]] [[ko:Allah]] [[ku:Allah]] [[ky:Allah]] [[lt:Allah]] [[mg:Allah]] [[my:Allah]] [[nds:Allah]] [[nl:Allah]] [[pl:Allah]] [[ps:Allah]] [[pt:Allah]] [[ru:Allah]] [[sv:Allah]] [[ta:Allah]] [[th:Allah]] [[tr:Allah]] [[uz:Allah]] [[zh:Allah]] All content in the above text box is licensed under the Creative Commons Attribution-ShareAlike license Version 4 and was originally sourced from https://ha.wiktionary.org/w/index.php?oldid=6616.
![]() ![]() This site is not affiliated with or endorsed in any way by the Wikimedia Foundation or any of its affiliates. In fact, we fucking despise them.
|