Revision 7509 of "kifi" on hawiktionary

== Karin magana ==

Kifi a [[ruwa]] [[sarki]] ne.

Kifin fadama, baya gasa da nagulbi.

Kifi ba shi [[ƙiba]] sai da [[nama]]n [['yanuwa]].

Kifin [[rijiya]] bai ji [[daɗi]] ba.