Revision 7548 of "ruwa" on hawiktionary== Karin magana ==
[[dutse|Dutse]] ba ya zama ruwa.
[[hadari|Hadari]] ba ruwa ba ne, [[alama]] ce.
[[kifi|Kifi]] a ruwa [[sarki]] ne.
Kome yawan ruwan [[kogi]] ba ya [[ƙi]] ƙari ba.
Kome [[zurfi]]n ruwa, da [[yashi]] a ciki.
Mai da ruwa [[rijiya]] ba [[ɓarna]] ba ne.
Sai ruwa ya yi [[yawa]] a kan ba [[doki]].
This site is not affiliated with or endorsed in any way by the Wikimedia Foundation or any of its affiliates. In fact, we fucking despise them.
|