Revision 8779 of "kaya" on hawiktionary

== Karin magana ==

A kimsa kayan [[tafiya]] tun tafiya ba ta zo ba.

[[haƙuri|Haƙurin]] kaya sai [[jaki]].

Kayan aras ba shi da [[daɗi]]n [[ɗauka]]. Sannan Kaya na nufin kaya, yadin da ake ɗinka kayan sawa dashi.