Revision 9856 of "ruwa" on hawiktionary

== Karin magana ==

*[[dutse|Dutse]] ba ya zama ruwa.

[[hadari|Hadari]] ba ruwa ba ne, [[alama]] ce.

[[kifi|Kifi]] a ruwa [[sarki]] ne.

Kome yawan ruwan [[kogi]] ba ya [[ƙi]] ƙari ba.

Kome [[zurfi]]n ruwa, da [[yashi]] a ciki.

Mai da ruwa [[rijiya]] ba [[ɓarna]] ba ne.

Sai ruwa ya yi [[yawa]] a kan ba [[doki]].