Difference between revisions 157754 and 157755 on hawiki

{{databox}}
[[File:Cambodia - Sihanoukville.jpg|thumb|kasar cambodiya]]
'''Kambodiya''' ƙasa ce da ke kudu maso gabashin [[Asiya]] kuma ta na da jama'a da yawansu ya haura miliyan 13. Sunan babban birnin ƙasar [[Phnom Penh]]. Kambodiya ta samo asali ne daga daular Hindu da Buddha, wadda ta mulki yankunan [[Indonesiya]] da [[Sin|China]] tsakanin ƙarni na 11 zuwa ƙarni na 14.
[[File:Nature of Cambodia. Ream.jpg|thumb|tsaunukan kasar camboniya]]
(contracted; show full)
Masana'antun ƙasar Kambodiya dai sune na sutura, yawon shaƙatawa da kuma gine-gine. A shekara ta 2007, yawan baƙin da suka ziyarci ƙasar daga ƙasashen waje ya haura miliyan biyu. An gano mai da albarkatun ƙasa a ƙarkashin ruwan dake zagaye da ƙasar a shekara ta 2005, kuma idan aka fara zaƙulo waɗannan albarkatun ƙasa a shekara ta 2011, to ana ganin cewa kuɗin shigan da za a riƙa samu daga Man zai haɓaka arziƙin ƙasar ta Kambodiya


==Tarihi==


{{Asiya}}

{{DEFAULTSORT:Kambodiya}}
[[Category:Ƙasashen Asiya]]