Difference between revisions 62807 and 62808 on hawiki

{{databox}}

{| border=1 align=right cellpadding=4 cellspacing=0 width=300 style="margin: 0.5em 0 1em 1em; background: #ffffff; border: 1px #aaaaaa solid; border-collapse: collapse; font-size: 95%;"
|+<big><big>Royaume du Cambodge</big></big><br /><big><big>'''* <small>''Preăh Réachéanachâk Kâmpŭchéa''</small>'''</big></big>
|-
(contracted; show full)

A ranar 14 ga watan Oktoba, wata majalisa ta musamman mai wakilai 9, ta zaɓi Sarki Norodom Sihamoni, a wani tsari na zaɓe da aka yi cikin gaggawa, sati ɗaya bayan Sarki [[Norodom Sihanouk]] (1922 – 2012), ya ƙi amincewa. Zaɓen sarki Sihamoni ya sami albarkacin Firaminista [[Hun Sen]] da shugaban majalisar dokokin ƙasar, [[Norodom Ranariddh]], waɗanda dukkan su wakilai ne a majalisar zaɓen sarki. An rantsar da sabon sarkin ne a ranar 29 ga watan Oktoba, a babban birnin Kambodiya, wato Phnom Penh.

[[File:Signs in Cambodia. Cambodia Safety Patrol Agency.jpg|thumb|wani sashen baangaren albarkatun mai na kasar cambidiya]]
Masana'antun ƙasar Kambodiya dai sune na sutura, yawon shaƙatawa da kuma gine-gine. A shekara ta 2007, yawan baƙin da suka ziyarci ƙasar daga ƙasashen waje ya haura miliyan biyu. An gano mai da albarkatun ƙasa a ƙarkashin ruwan dake zagaye da ƙasar a shekara ta 2005, kuma idan aka fara zaƙulo waɗannan albarkatun ƙasa a shekara ta 2011, to ana ganin cewa kuɗin shigan da za a riƙa samu daga Man zai haɓaka arziƙin ƙasar ta Kambodiya

{{Asiya}}

{{DEFAULTSORT:Kambodiya}}
[[Category:Ƙasashen Asiya]]