Difference between revisions 62808 and 71431 on hawiki{{databox}}⏎ ⏎ {| border=1 align=right cellpadding=4 cellspacing=0 width=300 style="margin: 0.5em 0 1em 1em; background: #ffffff; border: 1px #aaaaaa solid; border-collapse: collapse; font-size: 95%;" |+<big><big>Royaume du Cambodge</big></big><br /><big><big>'''* <small>''Preăh Réachéanachâk Kâmpŭchéa''</small>'''</big></big> |- | style="background:#ffffff;" align=center colspan=2 | {| border=0 cellpadding=2 cellspacing=0 | align=center width=148 | [[File:Flag of Cambodia.svg|125px]] | align=center width=148 | [[File:Royal arms of Cambodia.svg|125px]] |- | align=center width=148 | | align=center width=148 | |} |- | align=center colspan=2 style="background: #ffffff;" | |- | '''[[shugaba]]''' | Hun Sen |- | '''[[baban birne]]''' | [[Phnom Penh]] |- | '''[[Gagana tetele]]''' | |- | '''[[Tupe]]''' | Riel (KHR) |- | '''[[mutunci]]''' | 15,762,370 <small>(2016)</small> |- | align=center colspan=2 style="background: #ffffff;" | [[File:Location Cambodia ASEAN.svg|200px]] |} == Tarihi == [[File:Cambodia - Sihanoukville.jpg|thumb|kasar cambodiya]] ⏎ ⏎ ⏎ ⏎ Ita dai '''Kambodiya''' wata ƙasa ce da ke kudu maso gabashin [[Asiya]] kuma ta na da jama'a da yawansu ya haura miliyan 13. Sunan babban birnin ƙasar [[Phnom Penh]]. Kambodiya ta samo asali ne daga daular Hindu da Buddha, wadda ta mulki yankunan [[Indonesiya]] da [[Sin|China]] tsakanin ƙarni na 11 zuwa ƙarni na 14. [[File:Nature of Cambodia. Ream.jpg|thumb|tsaunukan kasar camboniya]] (contracted; show full) Masana'antun ƙasar Kambodiya dai sune na sutura, yawon shaƙatawa da kuma gine-gine. A shekara ta 2007, yawan baƙin da suka ziyarci ƙasar daga ƙasashen waje ya haura miliyan biyu. An gano mai da albarkatun ƙasa a ƙarkashin ruwan dake zagaye da ƙasar a shekara ta 2005, kuma idan aka fara zaƙulo waɗannan albarkatun ƙasa a shekara ta 2011, to ana ganin cewa kuɗin shigan da za a riƙa samu daga Man zai haɓaka arziƙin ƙasar ta Kambodiya {{Asiya}} {{DEFAULTSORT:Kambodiya}} [[Category:Ƙasashen Asiya]] All content in the above text box is licensed under the Creative Commons Attribution-ShareAlike license Version 4 and was originally sourced from https://ha.wikipedia.org/w/index.php?diff=prev&oldid=71431.
![]() ![]() This site is not affiliated with or endorsed in any way by the Wikimedia Foundation or any of its affiliates. In fact, we fucking despise them.
|